Dan acaba mai shekara 22 ya rataye kansa har ya mutu

 

Wani saurayi dan shekara 22 a Duniya mai suna Sarafa Ayuba, wanda ke sana'ar Okada ko Acaba,  ya rataye kanshi har ya mutu a gefen gidan Kawunsa a unguwar Amuloko da ke karamar hukumar Ona a jihar Oyo ranar Juma'a 25 ga watan Satumba.


Kawunsa mai suna Kazeem Tijjani, ya yi bayanin yadda aka yi ta neman Sarafa lokacin da ba a ganshi ba, da kuma yadda aka gano gawarsa tana lilo a gefen gidansa.


Shugaban kungiyar masu Kabu kabu, Okada ko Acaba a yankin Amuloko, mai suna .Mr. Oluwatosin James, ya yi mamakin yadda Sarafa ya kashe kansa ta hanyar rataye kansa har ya mutu. 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN