Ministar Kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa za’a kara yawan talakawan da ake baiwa tallafin kudi cikin gaggawa.
Tace za’a kara yawan talakawanne saboda saka talakawan dake birane cikin tsarin rabon kudin tallafin gwamnati.
Ta bayyana hakane a wani taron da ta halarta da aka gudanar ta kafar sadarwar Zamani.
hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/