Yadda aka tilasta wa barawo cin naman kaza da ya sata danye

Wasu fusatattun matasa a kasar Zimbabwe sun yi wa wani barawon kaza hukunci nan take bayan kama shi dumu-dumu yana satar kaza. Asirin mutum ya tonu ne a lokacin da kazar da ya boye a cikin rigarsa ta rika ihun sakamakon matsin da ta ke ciki. Fusatattun matasa sun taru sun kuma tilasta masa cin naman ɗanyen kazar a matsayin hukunci. Ana iya cin muryar wani a cikin bidiyon yana cewa ya fara cin kazan kawai tunda dama ya yi satar ne da niyyar cin kazan. Kamar yadda ya ke cikin bidiyon, ana iya ganin mutum yana tauna kan kazar. Savanna News ta ruwaito cewa mutumin ya fara amai bayan ya cinye kan kazar. Ga dai bidiyon a ƙasa: An kuma ceto mutum uku da ya yi garkuwa da su bayan kama mai garkuwa da ake zargin yana cikin ƙungiyar masu satar mutane da ke adabar mutane a ƙananan hukumomin Batsari, Safana, Ɗan Musa da Kurfi a jihar. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Gambo Isah ne ya bayar da wannan sanarwar kamar yadda LIB ya ruwaito. Kakakin ya kuma ce wanda aka kama ɗin ya bayyana cewa shine ya yi wa wasu ƴan bindiga jagoranci a ranar 7 ga watan Satumba suka kai hari a ƙauyukan Dagarawa da Kudewa a ƙananan hukumomin Safana da Kurfi a jihar. An kuma kwato kuɗin fansa N241,000 da ya karba bayan sace su. Read more: https://hausa.legit.ng/1365311-bidiyo-an-tilasta-wa-barawon-kaza-cin-danyen-kazar-da-aka-kama-shi-ya-sata.html

Wasu fusatattun matasa a kasar Zimbabwe sun yi wa wani barawon kaza hukunci nan take bayan kama shi dumu-dumu yana satar kaza. Asirin mutum ya tonu ne a lokacin da kazar da ya boye a cikin rigarsa ta rika ihun sakamakon matsin da ta ke ciki. Fusatattun matasa sun taru sun kuma tilasta masa cin naman ɗanyen kazar a matsayin hukunci.


Ana iya cin muryar wani a cikin bidiyon yana cewa ya fara cin kazan kawai tunda dama ya yi satar ne da niyyar cin kazan. Kamar yadda ya ke cikin bidiyon, ana iya ganin mutum yana tauna kan kazar. Savanna News ta ruwaito cewa mutumin ya fara amai bayan ya cinye kan kazar.An kuma ceto mutum uku da ya yi garkuwa da su bayan kama mai garkuwa da ake zargin yana cikin ƙungiyar masu satar mutane da ke adabar mutane a ƙananan hukumomin Batsari, Safana, Ɗan Musa da Kurfi a jihar. Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, Gambo Isah ne ya bayar da wannan sanarwar kamar yadda LIB ya ruwaito.


Kakakin ya kuma ce wanda aka kama ɗin ya bayyana cewa shine ya yi wa wasu ƴan bindiga jagoranci a ranar 7 ga watan Satumba suka kai hari a ƙauyukan Dagarawa da Kudewa a ƙananan hukumomin Safana da Kurfi a jihar. An kuma kwato kuɗin fansa N241,000 da ya karba bayan sace su.

Source: Legit
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN