Tsoho mai shekar 60 ya yi wa yar makwabcinsa mai shekara 5 fyade a Bauchi


Rundunar yansandan jihar Bauchi, ta kama wani tsoho mai suna Muhammed Dahiru dan shekara 60 bayan ya yi wa diyar makwabcinsa mai shekara 5 fyade a kauyen Nahuta a karamar hukumar Toro a jihar Bauchi.


Kakakin hukumar yansandan jihar Bauchi DSP M,uhammad Ahmad M. Wakil, ya tabbatar da faruwar lamarin a wata takarda da ta fito daga ofishinsa ranar Talata 22 ga watan Satumba.


Ya ce tsohon ya rudi yarinyar ne ya kai ta wani gininsa da bai kammala ba inda ya yi mata fyade, ya kuma bata tsoro cewa zai yanka ta idan ta gaya ma wani zancen.

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN