Jaruma Rahma_sadau ta zama jakadiyar lemon Maltina a Nigeria


Jaruma Rahma_sadau ta zama jakadiyar lemon Maltina a Nigeria. Jarumar ta futar da ɗan tsokacin Video na tallan sabuwar Maltinar mai ɗanɗanon Vanilla da Pineapple


Labaran Kannywood ta labarta cewa Jarumar ta futar da ɗan tsokacin Video na tallan sabuwar Maltinar mai ɗanɗanon Vanilla da Pineapple.a shafukan ta na sada zumunta. Muna taya jarumar murna...   Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post