Tarihi ya nuna cewa a
wani lokaci da ya dade da shudewa, jama'ar sun zo daga Yemen da ke gabas
ta tsakiya a kusa da kogin Nil. Har zuwa 600A.D. jama'ar basu watsu ba a
duniya, amma da yawansu sun isa Sudan da Sahara.
Abin nazari shine yadda magabatan Babur Bura tare da wasu kabilu kamar
Luguda aka yadda cewa sun zo daga kasar Yemen ta Sudan, inda suka ratsa
ta tafkin Chadi suka iso jihar Borno da Adamawa ta yanzu.
Ko dai ta yaya suka iso Najeriya, kabilar Babur Bura ana samunsu a jihar
Borno a kananan hukumomin Biu, Hawul, Kwaya kusar, Shani da Bayo.
Ana samunsu a jihar Adamawa a kananan hukumomin Garkida a Gombi. Manyan
kauyukan Babur Bura da biranensun sune: Biu, Garkida, Kajaffa, Sakwa,
Marama, Shaffa, wandali, Kida, Miringa, Buratai, Zuwa, Yimirshika,
Hyera, Dayar, Fumwa, Azare, Gwaski, Diragina, Yimana, Gwallam, Tiraku,
Shindiffu, Goski, Pela Birni, Wangdand, Bula taw ewe, Kogu Tashn Alade
da Hang Shang.
Jama'ar Babur na yawan zama a Biu, kuma nan ne tamkar gida a wurinsu,
yayin da jama'ar Bura ke zama a kauyukan da ke kusa. Hakan yasa suka
hade ake kiransu da garuruwan Babur Bura.
Aurensu
Kabilar suna da wani tsari na aurar da 'ya'yansu. Idan mace ta haifa
diya mace, masoyin diyar kan jefa ganye a bukkarta. Idan mahaifiyar ta
amince, za ta karba kuma hakan na nuna za su yi aure idan yarinyar ta
girma.
Saurayin kan dinga aiki a gonar mahaifinta kuma ya dinga yin tabarmar
Zana har sai ta isa aure. Ya kan shirya abokansa domin dauko masa
amaryarsa har gida.
Daga nan sai a fara shirin bikin aure da biyan sadaki wanda ba a kayyade
yawansa. A kan kai goro, gishiri da farin yadi.
Ana tsammanin amaryar za ta bada wannan farin yadin bayan sun kwanta da
mijinta a ranar farko. Hakan zai sa a tantance ta kai budurcinta ko bata
kai ba. Ya kan zama babban abun kunya ga iyayen yarinya matukar ba
budurwa bace.
Addini
Kafin zuwan Musulunci da addinin Kirista a 1920, Babur Bura suna da
addinin gargajiya wanda suke kira da Hyel ko Hyel-taku.
Suna bauta wa ruwa, duwatsu, tsaunika da dazuzzuka. Su kan yi yanka a
ranar Asabar wacce take zama babbar rana ga limamin addininsu wanda suka
kira da Mythmaker Haptu.
Yare
Yaren kabilar Babur Bura ya hada yarika kusan uku. Yana yananyi da na
Chadi da Biu-Mandara. Kabilar Babur Bura suna da kamanceceniya da
jama'ar Chibok, Marghi, Higgi, Kilba da Bazza. Read more: https://hausa.legit.ng/1366161-babur-bura-takaitaccen-tarihi-aure-addini-da-yaren-jamaar-kabilar.html
Tarihi ya nuna cewa a wani lokaci da ya dade da shudewa, jama'ar sun zo daga Yemen da ke gabas ta tsakiya a kusa da kogin Nil. Har zuwa 600A.D. jama'ar basu watsu ba a duniya, amma da yawansu sun isa Sudan da Sahara. Abin nazari shine yadda magabatan Babur Bura tare da wasu kabilu kamar Luguda aka yadda cewa sun zo daga kasar Yemen ta Sudan, inda suka ratsa ta tafkin Chadi suka iso jihar Borno da Adamawa ta yanzu. Ko dai ta yaya suka iso Najeriya, kabilar Babur Bura ana samunsu a jihar Borno a kananan hukumomin Biu, Hawul, Kwaya kusar, Shani da Bayo.
Ana samunsu a jihar Adamawa a kananan hukumomin Garkida a Gombi. Manyan kauyukan Babur Bura da biranensun sune: Biu, Garkida, Kajaffa, Sakwa, Marama, Shaffa, wandali, Kida, Miringa, Buratai, Zuwa, Yimirshika, Hyera, Dayar, Fumwa, Azare, Gwaski, Diragina, Yimana, Gwallam, Tiraku, Shindiffu, Goski, Pela Birni, Wangdand, Bula taw ewe, Kogu Tashn Alade da Hang Shang. Jama'ar Babur na yawan zama a Biu, kuma nan ne tamkar gida a wurinsu, yayin da jama'ar Bura ke zama a kauyukan da ke kusa. Hakan yasa suka hade ake kiransu da garuruwan Babur Bura.
Aurensu
Kabilar suna da wani tsari na aurar da 'ya'yansu. Idan mace ta haifa diya mace, masoyin diyar kan jefa ganye a bukkarta. Idan mahaifiyar ta amince, za ta karba kuma hakan na nuna za su yi aure idan yarinyar ta girma. Saurayin kan dinga aiki a gonar mahaifinta kuma ya dinga yin tabarmar Zana har sai ta isa aure. Y
a kan shirya abokansa domin dauko masa amaryarsa har gida. Daga nan sai a fara shirin bikin aure da biyan sadaki wanda ba a kayyade yawansa. A kan kai goro, gishiri da farin yadi.
Ana tsammanin amaryar za ta bada wannan farin yadin bayan sun kwanta da mijinta a ranar farko. Hakan zai sa a tantance ta kai budurcinta ko bata kai ba. Ya kan zama babban abun kunya ga iyayen yarinya matukar ba budurwa bace.
Addini
Kafin zuwan Musulunci da addinin Kirista a 1920, Babur Bura suna da addinin gargajiya wanda suke kira da Hyel ko Hyel-taku. Suna bauta wa ruwa, duwatsu, tsaunika da dazuzzuka. Su kan yi yanka a ranar Asabar wacce take zama babbar rana ga limamin addininsu wanda suka kira da Mythmaker Haptu.
Yare
Yaren kabilar Babur Bura ya hada yarika kusan uku. Yana yananyi da na Chadi da Biu-Mandara. Kabilar Babur Bura suna da kamanceceniya da jama'ar Chibok, Marghi, Higgi, Kilba da Bazza.
A wani labari na daban, wani babban mallami jami’an Northwest dake jihar Kano, Ferfesa Umar Labdo Muhammad, ya ce asalin jihar Benuwe ta Fulani ce saboda tarihi ya nuna Fulani sun ci jihar Benuwe da yaki. Ferfesa Umar Labdo Muhammad yace rabin jihar Benuwe mallakar masarutan Bauchi ne kuma sauran rabin yana karkashin jihar Adamawa.
Source; Legit
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/