• Labaran yau


  Ni bafulatana ce yar asalin jihar Adamawa kuma ina son jama'a - Inji Hadiza Yusuf


  Fitacciyar yan mata yar kwalisa, jinin Fulanin Adamawa Hadiza Yusuf, ta  sake tayar da kura a shafinta na sada zumunta bayan ta wallafa wasu zafafan hotunanta.

   

  Hadiza ta wallafa cewa " Sunana Hadiza, ni bafulatana ce daga jihar Adamawa, kuma ina son jama'a".   

   @Lady_hady


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ni bafulatana ce yar asalin jihar Adamawa kuma ina son jama'a - Inji Hadiza Yusuf Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama