Katti 4 sun yi wa wani kurtun dan sanda dukan ajali bayan zafafan gardama a titi


Rundunar yansandan jihar Ogun, ta cafke wasu mutane 4 bisa zargin yi wa wani dansanda dukan kawo wuka har ya mutu a Delamo da ke Sango, a karamar hukumar Ado-Odo-Ota ranar Lahadi 13 ga  watan Satumba.

 

A takardar da Kakakin hukumar yansandan jihar  DSP Abimbola Oyeyemi ta fitar, ta ce wadanda aka kama sun hada da Jelili Ismaila,  mai shekara  22; Amidu Bankole mai shekara 34; Elijah Samson, mai shekara36; da Moses Proboye dan shekara 34.

 

Ta ce, wani direban babban mota ne ya yi hayan wadanda aka kama bayan ya sami matsala da dan sandan wanda ke aiki rakiyan shugabansa a kan hanyarsu ta zuwa Lagos daga garin Idah a jihar Kogi.

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN