• Labaran yau


  Kotu ta yanke wa saurayi hukuncin kwashe shara da dattin gwata har wata 3, duba dalili

  Alkalin babban Kotun jihar Kwara Sikiru Oyinloye, ya yanke  ma wani matashi mai suna Akinsanya Olamide Ridwan hukuncin sharewa tare da kwashe dattin da ke gikin Gwata har tsawon wata uku bayan Kotu ta same shi da laifin cin amana da zamba.

  Ridawan zai share tare da kwashe dattin Gwata daga bayan gidan mai na unguwar tashar manyan motoci na Tipper da ke Tanke, zuwa bakin kofar Jmai'ar Illori.Kuma zai fara daga ranar 2 ga watan Satumba, 2020.

  Hukumar EFCC ce ta gurfanar da Ridwan a gabana Kotu ranar 1 ga watan Agusta bisa tuhumar zamba da cin amana ta hanyar amfani da yanar gizo a wata harkalla ta soyayyar bogi.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kotu ta yanke wa saurayi hukuncin kwashe shara da dattin gwata har wata 3, duba dalili Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama