Gwamanatin Jihar Kano Ta Sami tallafin kudi dala miliyan 1.1 daga gamayyar kungiyar turai da jamhuriyar Japan don rage radadin Korona a Jihar.
Sekataren Yada labarai na gidan gwamantin jihar, Abba Anwar, yace tallafin za a karkatar dashi zuwa ga tallafa wa mutane da ‘yan kasuwa da cutar ta korona ta tagayyara.
Acewar sa, mutane 1,600 zasu samu tallafin zunzurutun kudade, sai masu kananan kasuwanci, inda suma zasu samu tallafin kayayyakin kasuwancin su.
Source: Leadership Ayau
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/