Ko ta tabbata an cire jaruma Bilkisu Shema daga film din Zainabu Abu?


 

A kwanakin baya mun samu labarin wannan kudiri, duk da dai Producern fim din ABUBAKAR MAISHADDA ya ƙaryata zancen, kwatsam sai ga sabuwar (working poster) da hoton UMMEE GOMBE, shin labarin ya tabbata kenan? a cewa Labaran Kannywood a yau.

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post