Duk mai son in ci gaba da yada manufofin Dan Bagudu ya tura mani N750 a asusun Banki>>Marubuci


Wata sabuwa a jahar Kebbi, babban mai wasan Barkwanci (Comedian) din nan na Mai girma Gwamnan jahar Kebbi Sen Atiku Abubakar Bagudu yace matukar masoya Dan Bagudu nason yaci gaba da yada manufofin Dan Bagudu to, duk masoyin Dan Bagudu sai ya tura mishi kudi har Naira 500 a asusun shi 0220955974 Sulaiman Aliyu Madugu Gt Bank.

 

Idan baku manta ba, yan kwanaki da suka gabata ne fitattun Mawaka Rarara da Adam Zango, suka bukaci jama'a su tura masu kudi a asusun Banki, domin su gudanar da lamarin waka ga wasu manyan yan siyasa, lamari da ya sami karbuwa a jikin al'umman kasar Arewa.

 

Wani hoto da ke yawatawa a shafin Facebook, ya nuna yadda wani fitaccen Dan Jarida daga kudancin jihar Kebbi ya aika wa Rarara N100,000 marmakinn N1000,00 da ya bukata daga jama'a. Ko wannan tsari zai sami karbuwa a jihar Kebbi ya zama manuniya tamkar Zakaran gwajin dafi bisa manufa bisa lissafin yadda lamarin zai kasance.

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN