• Labaran yau


  Kai tsaye: Yadda zabe gwamnan jihar Edo tsakanin Obaseki da Ize-iyamu ke gudana

  Al'ummar jihar Edo a yau Asabar, 19 ga watan Satumba, sun fara shirin zaben wanda zai rike ragamar mulkin jihar. Akwai yan takaran kujeran gwamnan 14 dake fafataw,a amma ana tunanin gwamnan da ke kai yanzu, Godwin Obaseki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Osagie Ize-Iyamu na All Progressives Congress (APC) ne wadanda zasu fafata. Alkaluman hukumar zabe INEC sun nuna cewa mutane milyan 1.72 ne zasu iya kada kuri'a yayinda 483,796 ba zasu iya ba saboda basu karbi katin zabensu ba. Wakilan Legit.ng na jihar Edo yanzu haka domin kawo muku rahotanni kai tsaye game yadda abubuwa ke gudana Read more: https://hausa.legit.ng/1367309-kai-tsaye-yadda-zabe-gwamnan-jihar-edo-tsakanin-obaseki-da-ize-iyamu-ke-gudana.html

  Al'ummar jihar Edo a yau Asabar, 19 ga watan Satumba, sun fara shirin zaben wanda zai rike ragamar mulkin jihar.


  Akwai yan takaran kujeran gwamnan 14 dake fafataw,a amma ana tunanin gwamnan da ke kai yanzu, Godwin Obaseki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Osagie Ize-Iyamu na All Progressives Congress (APC) ne wadanda zasu fafata.


  Alkaluman hukumar zabe INEC sun nuna cewa mutane milyan 1.72 ne zasu iya kada kuri'a yayinda 483,796 ba zasu iya ba saboda basu karbi katin zabensu ba. Wakilan Legit.ng na jihar Edo yanzu haka domin kawo muku rahotanni kai tsaye game yadda abubuwa ke gudana

  Source: Legit

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kai tsaye: Yadda zabe gwamnan jihar Edo tsakanin Obaseki da Ize-iyamu ke gudana Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama