Kabilar Jarawa: Jama'ar kasar India da masana'antar Bollywood bata bayyanawa


Ba lallai ne ace Bollywood ta nuna maku yan kabilar Jarawa ba, amma suma yan asalin kasar Indiya ne kuma sun kai kimanin mutane 250 zuwa 400. A bisa ga shafin Wikipedia, mutanen wannan kabila na zama ne tsibirin Kudancin Andaman da Tsakiyar Andaman.


Legit.ng ta tattaro cewa yan kabilar Jarawa sun yi nasarar rike al’adunsu saboda yin watsi da hulda a tsakaninsu da yan waje a cikin shekarun 1990s. A shekarun 1990s, hulda tsakanin wannan kabila da jama’a ya karu kuma a shekarun 2000s, yan Jarawa sun zamo baki wuraren zaman jama’a. Suna mu’amala da masu zuwa yawon bude ido, suna samun taimako na kiwon lafiya sannan harma suna tura yaransu makaranta.


Yan kabilar Jarawa sun mamaye tsibirin tsawon dubban shekaru masu yawa. Duk Afrika dama dai yanzu babu yaren da yayi fice irin na Hausa. Ana amfani da yaren a kasashen Nahiyar barkatai. Harshen Hausa shi ne mafi karbuwa a cikin Nahiyar Afrika Akwai sama da mutane miliyan 150 da ke Hausa Spectator Index ta bayyana cewa wani nazari da aka yi ya nuna cewa sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen na Hausa. 



Yaren dai shi ne na 11 cikin sahun wadanda su kayi fice a Duniya. Hausa na bayan irin su harshen Mandarin ne da Hindu. Haka zalika an tabbatar da cewa akwai masu amfani da harshen Kasar Sifen da kuma Larabci da yaren kasar Rasha da duk sun sha gaban Hausa.


Akwai kuma irin su Yaren Malay da Bengali na Yankin Asiya wanda su na gaban yaren na Hausa. Hausa dai na bin bayan yaren Kasar Foshugal ne da kuma Faransanci. Amma masu yaren Hausa a Duniya sun kere yawan Jamusawa da mutanen Fashiya da kuma masu amfani da yaren Swahili na gida.

Source: Legit

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN