Jami’ar IMSU dake Owerri jihar Imo ta bayyana cewa zata fara binciken Farfesa Emmanuel Agumuo da aka kama tumbur a wani Bidiyo da yayi ta yawo a shafukan sada zumunta inda ake zargin yana shirin yin lalata da dalibarsa.Da yake magana da manema labarai, kakakin jami’ar,
Ralph Obinjoku ya bayyana cewa an bada umarnin yin bincike me zurfi akan lamarin.Yace zasu bincika su gani idan bidiyon da gaskene to za’a hukunta malamin.
An zargi farfesan da neman kudi da kuma lalata da dalibar tasa xan taimaka mata kyara sakamakon ta.
hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/