• Labaran yau


  Jami’ar IMSU zata hukunta farfesa da aka kama Tumbur a Bidiyo yana shirin lalata da Dalibarsa


  Jami’ar IMSU dake Owerri jihar Imo ta bayyana cewa zata fara binciken Farfesa Emmanuel Agumuo da aka kama tumbur a wani Bidiyo da yayi ta yawo a shafukan sada zumunta inda ake zargin yana shirin yin lalata da dalibarsa.Da yake magana da manema labarai, kakakin jami’ar,  

   

  Ralph Obinjoku ya bayyana cewa an bada umarnin yin bincike me zurfi akan lamarin.Yace zasu bincika su gani idan bidiyon da gaskene to za’a hukunta malamin. 

   

  An zargi farfesan da neman kudi da kuma lalata da dalibar tasa xan taimaka mata kyara sakamakon ta.

  hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jami’ar IMSU zata hukunta farfesa da aka kama Tumbur a Bidiyo yana shirin lalata da Dalibarsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama