Rahotonni sun bayyana daga kasar Kamaru cewa wata mata me suna Salamatou ta yanale ‘ya’yanta dan shekaru 2 da dan shekaru 6 inda ta zubasu cikin tukunya ta dafa.
Yaran dai sun bacene inda aka fara nemansu Ruwa a jallo, koda Bincike yayi tsanani, ba tsammani sai aka ga gawasu gunduwa guduwa a cikin tukunya.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa, lamarin ya farune ranar 14 ga watan Satumbarnan, bayan kammala bincike dai za’a gurfanar da matar a Kotu, duk da wasu Rahotannin na cewa kamar matar na da tabin hankali, kamar yanda Naija Cover ta ruwaito.
hutudole
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/