Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya lashe kyautar Zik Price Leadership wadda ake baiwa gwamnan da yayi fice a Najeriya.
Zulum ya lashe kyautar ne saboda namijin kokarinsa da ya bayyana sannan ‘yan Najeriya da dama sun shaida, kamar yanda Farfesa Pat Utomi wanda na daya daga cikin masu gudanarwa na bada kyautar ya bayyana.
Utomi ya bayyana cewa tare da Zulum akwai gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa kamar yanda ya bayyana da yammacin yau, Alhamis.
hutudole
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/