• Labaran yau


  Hotunan yadda mutane da dama har da yan makaranta suka kone bayan tankar mai ta fadi a jihar Kogi

   


  Mutane da dama sun kone kurmus bayan wata tankar mai ta fadi kuma ta kama da wuta a Felele da ke garin Lokoja a jihar Kogi. Ana fargaban cewa cikinwadanda suka kone har da yara yan makaranta.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda mutane da dama har da yan makaranta suka kone bayan tankar mai ta fadi a jihar Kogi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama