• Labaran yau


  Yadda yaron mota ya ilmantar da kansa har ya zama Lauya da kudinda yake samu

   


  Allah mai iko, wannan labarin wani yaro ne bawan Allah da ya taimaka wa kansa ta hanyar yin yaron mota, ko karen mota a birnin Ikko watau Lagos daga shekara ta  2005 zuwa 2009.

   

  A cewar wannan bawan Allah da baya son a ambaci sunansa, ya ce, " Ni ne nan a shekara ta  2005 zuwa 2009. Da wannan sana'a na biya wa kaina kudin makarantar Sakandare, har na gama, kuma na biya wa kaina kudin jarabawan WAEC da JAMB, da kuma wani sashe na karatuna a Jami'a mataki na 100L"

   

  "A yau, ina kammala karuta na Digiri  kan aikin Lauya. Tun farko dai , ina da aiki mai kyau mai tsoka, kuma bisa ga dukkan alamu, na doshi ci gaba da samun nassara a rayuwata".
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yaron mota ya ilmantar da kansa har ya zama Lauya da kudinda yake samu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama