• Labaran yau


  Hotunan Masoya da suka sha guba suka mutu saboda iyayensu sunce ba zasu musu aure ba

  Wadannan hotunan wasu matasa ne Saurayi da Budurwa da suka sha guba suka mutu saboda iyayensu sun ce ba zasu musu Aure ba.


  Lamarin ya farune a garin Okija dake Jihar Anambra inda saboda rashin jituwa tsakanin Kabilar yarinyar data saurayin data Samo Asali shekara da shekaru yasa iyayen suka ce ba zai yiyu su yi aure ba.


  Saidai bayan da suka kashe kansu, Matasan sun kuma bar takarda da tace shekara 6 suna soyayya amma ace ba zasu yi Aure ba shiyasa suka yanke wannan shawara. Lamarin dai ya dauki hankula sosai

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan Masoya da suka sha guba suka mutu saboda iyayensu sunce ba zasu musu aure ba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama