• Labaran yau


  Bidiyon yadda aka kama kwarto yana kokarin yin zina da matar uban gidansa, ya sha duka

  Wani abin kunya ya faru bayan wani mutum ya sha dan karen duka a haannun makwabta, bayan ya yi kokarin aikata zina tare da matar uban gidansa a wajen aiki a kasar Zimbabwe.

  Asiri ya tonu ne bayan wani daga cikin ma'aikatan uban gidan mutumin ya kama shi tare da matar uban gidansu, sai ya tayar da balli har jama'a suka taru.

  Ana cikin wannan rudanin ne, sai matar ta saci jiki ta tsere daga wajen,bayan ta kwashe komatsanta.

  Wannan Kwarto dai ya daku kamar yadda ya bayyana a bidiyo a kasa, bayan tarin ashar da ya sha a wajen jama'a .

  Latsa kasa ka kalli bidiyo:

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyon yadda aka kama kwarto yana kokarin yin zina da matar uban gidansa, ya sha duka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama