Hotuna: Yadda aka yi wa dan acaba saran kabewa aka kwace masa babur


Rahotanni sun ce wani mai sana'ar Acaba ya ketare rijiya da baya bayan wasu da suka dauke shi haya sun yi masa datsan kubewa da adda ranar 29 ga watan Satumba.

 

Bayanai sun ce mai Acaban ya dauki mutanen ne wadanda suke sanye da kakin soji, daga mahadar Leru da ke Umuchieze kuma suka bukaci ya ajiye su a Nneato a jihar Abia.

 

Sai dai an yi zargin cewa bayan sun isa kusa da Jami'an Spiritan da ke Nneochi, sai suka  tilasta shi ya shiga daji da su . Daga bisani suka daure shi kuma suka daddatsa shi da adda, suka gudiu da babur da ya dauko su da shi.
 


Dan Acaba dai ya farfado daga baya, ya sami damar kwance kanshi, kuma ya lallaba ya yi rarrafe zuwa kusa da bakin titi, inda wasu mutane suka taimakke shi.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN