• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Masu zaben Sarkin Zazzau sun fara tantance yan takara 13


   
   
  Masu zaben Sarkin Zazzau, sun fara sabon tantance wadanda suka bayar da takardar neman Kujerar Sarautar Fulani na Sarkin Zazau na 19, a cewar Sakataren Gwamnatin jihar Kaduna Balarabe Abbas Lawal.


  Tun farko Sarkin Bonu Zazzau ya mika koken cewa ba a sa sunansa a cikin jerin sunayen yan takarar kujerar Sarautar ba, haka zalika Sarkin Dajin Zazzau shi ma ya koka kan rashin sa sunansa a zaben farko da aka soke.


  Yanzu haka masu zaben Sarkin sun dukufa wajen tantancewa tare da zaben wanda ya fi cancanta domin mika rahotunsu ga Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai.
   
   

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Masu zaben Sarkin Zazzau sun fara tantance yan takara 13 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama