Majalisar zartarwar Najeriya karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari, ta amince da kashe kiyasin kudi har N13.09 trillion .
Ministan kudi da tsaretsre Zainab Ahmed ta shaida wa manema labarai jim kadan bayan taron da Maajalisar zartarwa ta kammala gudanarwa ranar Laraba.
Ta ce an yi amfani da darajar kudin musanya a kan Nairab dari uku da saba'in da tar a kan Dala daya na kudin Amurka N379/$ , kuma bisa lissafin tsammanin sayar da danyan mai Miliyan 1.86 a rana, da nau'in mai 400.000 a kan Dala arba'in $40 a kan ganga n danyen mai daya.
Ta ce ana sa ran gabatar wa Majalisar tarayya kasafin kudin a watan Oktoba
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/