• Labaran yau


  An kama dansanda da ya kashe saurayi tare da raunata samari 3 a Masallacin Juma'a a Sokoto

   


  Rundunar yansandan jihar Sokoto ta kama wani Sajen na yansanda mai suna Bello Garba, bisa zargin bindige mutum daya har lahira tyare da raunata mutum uku a birnin Sokoto ranar Juma'a 25 ga watan Satumba.


  Kakakin rundunar yansandan jihar Sokoto ASP Muhammad Sadiq, ya ce, dansandan ya harbe wani saurayi mai shekara 25 mai suna Aminu Abdulrahman, ya kuma raunata Junaidu Abu da Babangida Muhammed tare da Awaisu Alti.


  Ya ce wadanda lamarin ya rutsa da su suna raba kudin da Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya basu ne domin tunawa da cikan Najeriya shekara 60 da samun yanci a Masallacin Juma'a na Sultan Bello  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama dansanda da ya kashe saurayi tare da raunata samari 3 a Masallacin Juma'a a Sokoto Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama