Bidiyo Yanzu-Yanzu:Sojojin Najeriya sun fitar da harin da suka kaiwa Boko Haram da ya kashe manyan kungiyar


Sojojin Najeriya a ranar Laraba, 23 ga watan Satumba sun kaiwa kungiyar Boko Haram hari a yankunan Bula Sabo da Dole dake Borno.

 

Sojojin sun mai Harin Bula Sabo bayan samun bayanan Sirri cewa Boko Haram na samun mafaka a yankin. Harin ya lalata gine-gine da kayan amfanin Kungiyar da dama.

 

Hakanan Harin Dole ma ya kashe da dama daga cikin mayakan Boko Haram din, kamar yanda kakakin Sojin, Janar John Enenche ya bayyana.


 

 

hutudole

 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN