Maciji ya sari wani saurayi mai suna Siraphop Masukarat dan shekara 18 a mazakuta lokacin da ya zauna a abin zama na ban daki, sai ya ji cizo mai zafi a mazakutarsa, ko da ya duba maciji ne ya sare shi amma ya sake mazakutar bayan jini yana malala. .Lamarin ya faru ne ranar Talata 8 ga watan Satumba da yamma.
Daga bisani Siraphop Masukarat ya ruga waje da gudu domin neman taimako, bayan lamarin ya faru a garin Nonthaburi da ke da nisan Mil 13 daga Bangkok babban birnin kasar Thailand.
Mahaifiyarsa mai suna Bang Yai ce ta kira ma'aikatan jinya suka tafi da shi kuma aka yi masa magani. Kuma aka kira mai kamun macizai ya kama macijin ya saka a cikin buhu ya tafi da shi.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/