Bidiyo da hotunan yadda maciji ya sari saurayi a mazakuta a cikin ban daki


Maciji ya sari wani saurayi mai suna Siraphop Masukarat dan shekara 18 a mazakuta lokacin da ya zauna a abin zama na ban daki, sai ya ji cizo mai zafi a mazakutarsa, ko da ya duba maciji ne ya sare shi amma ya sake mazakutar bayan jini yana malala. .Lamarin ya faru ne ranar Talata 8 ga watan Satumba da yamma.


Daga bisani Siraphop Masukarat ya ruga waje da gudu domin neman taimako, bayan lamarin ya faru a garin Nonthaburi da ke da nisan Mil 13 daga Bangkok babban birnin kasar Thailand.

 

Mahaifiyarsa mai suna  Bang Yai ce ta kira ma'aikatan jinya suka tafi da shi kuma aka yi masa magani. Kuma aka kira mai kamun macizai ya kama macijin ya saka a cikin buhu ya tafi da shi.


Latsa nan ka kalli bidiyo

 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN