• Labaran yau


  Barawon waya ya kashe wani Likita a Kano


  Wani bawan Allah likita dake aiki da Asibitin Aminu Kano, Atiku Tijjani Sha’aibu Rabo Ringim ya gamu da ajalisa bayan da Barayin waya suka kasheshi.

   

  Sun kwace wayarsa ta karfin tsiya kamar yanda ‘yar uwarsa, Zainab Rabo Ringim wadda ke aiki da Radio Deutsche Welle ta tabbatar ta shafinta na Facebook.

  Lamarin ya farune da misalin karfe 8 na dare a jiya, Alhamis, 10 ga watan Satumba, muna fatan Allah ya jikansa.

  hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Barawon waya ya kashe wani Likita a Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama