• Labaran yau


  Ba Ni Da Burin Tsayawa Takara A Zaben 2023>>Tsohon Sarkin Kano Muhammdu Sanusi II

  Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II ya ce ba shi da burin takarar kujerar siyasa. Burinsa shine komawa karantarwa kamar yadda ya fara a farkon rayuwarsa kafin ya zama ma’aikacin banki.

  A wata tattaunawa da tsohon Sarkin ya yi da Arise TV a yau Juma’a, ya ce ba shi da ra’ayin siyasa kwata-kwata.Tsohon Sarkin ya ce zai koma karatu a fitacciyar jami’ar Oxford da ke Ingila a watan Oktoba mai zuwa.

  Hukumar kwamitin cibiyar Afrika ta makarantar, ta amince da bukatar Sanusi na komawa karatu a can.

  Hutudole


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ba Ni Da Burin Tsayawa Takara A Zaben 2023>>Tsohon Sarkin Kano Muhammdu Sanusi II Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama