• Labaran yau


  Yadda yar shekara 9 ta fara rubewa har ta mutu bayan tsoho ya yi mata fyade don tsafi

  Wata yarinya mai shekara 9 ta fara rubewa har ta mutu a jihar Edo, bayan an yi zargin cewa an yi mata fyade ne domin tsafi

  An yi zargin cewa wani Dagaci ne mai shekara 60 a Duniya ya yi wa Habiba fyade, amma sai ya roki gafara daga iyayenta, amma bayan ya gano cewa iyayenta suna kokarin neman a yi masu adalci, sai ya tsere daga garin.

  Dagacin ya yi wa Habiba fyade ranar 11 ga watan Yuni, 2020, kuma tun wannan lokaci sai ta fara fama da matsalolin rashin lafiya, kuma lamarin ya ci gaba.

  Daga bisani sai fatan jikinta ya fara barewa, kuma ta fara rubewa. Habiba ta rasu daga karshe.

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yar shekara 9 ta fara rubewa har ta mutu bayan tsoho ya yi mata fyade don tsafi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama