• Labaran yau


  Yan Najeriya da kansu sun san mun yi kokari wajen harkar tsaro a kasarnan - Inji Buhari

  Shugaba Muhammadu Buhari, ya ce yan Najeriya da kansu sun san Gwamnatinsa ta yi kokari wajen harkar tsaro.

  Wani bayani da ya fito daga mai taimaka wa shugaba Buhari kan harkar labarai Garba Shehu, ya ce shugaba Buhari ya bayyana haka ne ga dan Jaridar Gidan Dwamnati jim kadan bayan kammala Sallar Idi a Fadarsa Aso Villa ranar Juma'a.

  Buhari ya ce Gwamnatinsa ta gaji matsalolin tsaro, amma tana kokari wajen ganin an sami ingantaccen tsaro ta hanyar fuskantarsu kai tsaye.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan Najeriya da kansu sun san mun yi kokari wajen harkar tsaro a kasarnan - Inji Buhari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama