• Labaran yau


  Yadda Gwamna Bagudu ya ziyarci matattu a Makabarta don yin addu'a

  Gwamna Abubakar Atiku Bagudu, ranar Lahadi 30/8/2020, ya kai ziyara ga matattu da ke kwance a Makabartar garin Birnin kebbi.

  Gwamna Bagudu ya yi wa matattun addu'an neman Allah ya gafarta masu.

  Haka zalika, Bagudu ya yi alkawarin cewa zai yi kokari ya ci gaba da kai irin wannan ziyara a Makabarta nan gaba.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda Gwamna Bagudu ya ziyarci matattu a Makabarta don yin addu'a Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama