• Labaran yau


  Wasu Samari sun bada Labarin yanda manyan Mata suka musu fyade

  Wasu samari daga kasar Africa ta kudu sun bada labarain yanda wasu manyan mata suka musu fyade lokacin sun akanan yara.

  Wani me sunan TyrenndimisoB be ya fara bayar da labarin inda yace yana dan shekaru 14 ne ba zai mantaba wata mata me sunan Smangele Kunene Zuli ta mai fyade.

  Yace tun daga wancan lokacin ya rika jin cewaya tsani jima’i kuma idan ya gayawa abokansa sai su ta masa Dariya amma da ya bayar da labarain a Twitter sai gashi mutane da yawa suma suna fitowa suna bata labarin faruwar hakan akansu.
  Hutudole

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wasu Samari sun bada Labarin yanda manyan Mata suka musu fyade Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama