• Labaran yau


  WAEC zafi: Duba yadda aka tsara dalibai da suke rubuta jarabawa a kudancin Najeriya

  Hukumar gudanar da jarabawa na WAEC ta gudanar da Jarabawa na farko ga dalibai na babban sakandare a fadin  Najeriya ranar Litinin 17, ga watan Agusta.Daliban sun rubuta jarabawa na farko a kan lissafi na Mathsmatics.

  Kalli yadda aka tsara dalibai a daya daga cikin makarantun kudancin Najeriya, duk da yake ba a ambato sunan makarantar ba.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: WAEC zafi: Duba yadda aka tsara dalibai da suke rubuta jarabawa a kudancin Najeriya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama