Kotu ta daure Malaman Islamiyya 2 shekara 22 a Kurkuku bayan yiwa dalibansu 4 fyade

Wani Alkalin babban Kotun Majistare a  birnin Minna na jihar Niger, ranar Litinin  17 ga watan Agusta, ya daure wasu Malaman Islamiyya guda biyu tsawon shekara 22 a Kurkuku bayan ya same su da laifin yi wa daliban Makarantar Islamiyya su hudu fyade.

Wadanda aka daure su ne  Hassan Bilyaminu da Abdullahi Biliyaminu, bayan yansanda sun gurfanar da su a gaban Kotu.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post