An sake kai wa tawagar wani gwamnan APC harin bindiga, an kama mutane 15

'Yan sanda a jihar Imo sun sanar da cewa sun kama mutane 15 da ake zargin suna da hannu a harin da aka kai wa gwamnan jihar, Hope Uzodinma, ranar Litinin.

He was on his way to the 34 Attilary Brigade, Obinze, to inaugurate an officers mess built by the state government when the incident occurred.

An kaiwa gwamnan harin ne yayin da ya ke kan hanyarsa ta zuwa bude wata mashaya da gwamnatinsa ta ginawa sojoji a barikinsu ta 34 Attilary da ke Obinze.

Batagarin matasa dauke da makamai sun kai wa tawagar gwamnan hari ta hanyar fakewa da zanga-zangar neman biyansu albashi a matsayin ma'aikatan hukumar jihar Imo da ke kula da cigaban jihar da ke da arzikin man fetur (ISOPADEC).

Gwamnatin jihar Imo ta bayyana cewa 'yan adawa ne suka dauki nauyin mafi yawan masu zanga-zangar kamar yadda ta yi ikirarin cewa bincike ya nuna.

Source: Legit


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN