• Labaran yau


  Mummunan Hadarin Mota Ya Ci Rayukan Matafiya A Jihar Zamfara

  Lamarin ya faru ne a garin ‘Yar Tukunya dake karamar hukumar Kauran Namoda a jihar Zamfara. Inda aka yi taho mu gama da wata motar kanta da kuma wata sharon. Inda gaba daya mutanen cikin motar suka riga mu gidan gaskiya.
  Muna addu’ar Allah ya
  jikansu, ya gafarta musu.
  Hutudole

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mummunan Hadarin Mota Ya Ci Rayukan Matafiya A Jihar Zamfara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama