Dan Allah dan Annabi wani ya zo ya aure ni mana sai kace bani da kyau?>>Inji Nusaibat
byIsyaku Garba-
A wasu kyawawan hotunanta da ta sanyo a fagen nishadi da sada zumunta, Nusaibat, ta kalubalanci masoya ceewa " Dan Allah dan Annabi wani ya zo ya aure ni mana sai kace banai da kyau?". To me ya rage ma'abuta soyayya? wa zai auna sa'arsa?