• Labaran yau


  An gano gawar wata mata bayan da mijinta ya kulleta a daki tsawon kwanaki 3 a Kano

  Lamarin ya farune a Unguwar Mariri dake Kano inda makwabtane suka ji wari ya ishesu suka kaiwa ‘yansanda korafi.

  Da bincike yayi tsanani sai aka gano gawar matar a wani daki da ake zargin mijin ya kebance har ta fara wari.

  Kakakin Rundunar ‘yansandan jihar, DSP Abdullahi Haruna ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kai gawar Asibiti yayin da aka ci gaba da bincike.
  Hutudole

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An gano gawar wata mata bayan da mijinta ya kulleta a daki tsawon kwanaki 3 a Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama