Maza? hmm, Alllah ya shiryeku wallahy>>Husnah Indimi
byIsyaku Garba-
"Maza?? Hmm Allah Ya shiryeku wallahy" a kalaman Husnah da ta wallafa a shafinta na sada zumunta. Sai dai maganar Jarumar kyau Fadilah ya tayarda kura a yanar gizo, musamman ga ma'abuta fadin ra'ayinsu a zaurukan sada zumunta