• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Tsohon Kwamishinan yansandan jihar Kano ya rasu

  Alhaji Rabiu Yusuf, tsohon mukaddashin safeto janar na yansanda, kuma tsohon Kwamishinan yansandan jihar Kano ya rasu.  Kafin rasuwarsa, Yusuf ya kasance  mukaddashin safeto janar na yansanda da ya kula da sabuwar rukunin rundunar yansanda shiya ta 16 da suka hada da jihohin Katsina da Kaduna.


  Wata majiya daga cikin iyalinsa ta labarta wa Platinium Post cewa Yusuf ya rasu ne da misalin karfe 1:30 na dare a wani Asibiti da ke birnin Abuja, kamar yadda dailynews24 ta wallafa.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Tsohon Kwamishinan yansandan jihar Kano ya rasu Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama