Mai hakan ma'adinai uban yara 30 ya hako dutse mai daraja da ya sa ya zama Miloniya

Wani mai hakan ma'adinai a kasar Tanzania mai suna Mr. Saniniu Laizer kuma mahaifin yara 30 ya sake hako wani dutsen alfarma mai darajan gaske da kudonsa ya kai  Dalan Amurka Miliyan $3.35. Bayan wannan ya sake hako wani dutsen da darajar kudinsa ya kai Dalan Amurka Miliyan $2

Wannan lamari ya kara sa Mr. Saniniu Laizer mai shekara 52 a Duniya ya zama Miloniyan dare daya

A watan da ta gabata ne dai Gwamnatin Tanzania ta ba Mr Saninui Cheque na kudin kasar Tanzania Shillins Biliyan  7.74 kwatankwacin Dalan Amurka Miliyan $3.35m saboda duwatsu guda biyu masu daraja da ya hako na farko masu nauyin 9.2kg da 5.8kg.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN