• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Yan Majalisar dokokin jihar Edo sun tsige Kakakin Majalisar da Mataimakinsa

  Yan Majalisar dokoki guda 17 a jihar Edo sun tsige Kakakin Majalisar dokokin jihar  Frank Okiye kuma suka zabi Mr Victor Edoror a matsayin sabon Kakakin Majalisar.

  Haka zalika yan Majalisar wadanda ke goyon bayan Adams Oshiomhole sun tsige Mataimakin Kakakin Majalisar  Roland Asoro. Emmanuel Agbaje.

  Sai dai yan Majalisar sun gudanar da taron su ne inda suka tsige Kakakin a wani waje daban a asirce ba a zauren Majalisar Dokokin jihar ba, haka zalika an gudanar da tsigewar ne ba tare da Sandan Mulki da ake kira Mace ba na Majalisar.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Yan Majalisar dokokin jihar Edo sun tsige Kakakin Majalisar da Mataimakinsa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama