• Labaran yau


  Yadda barawo ya kwace jakar kudi $200,000 a hannun wani mutum bayan ya fito daga Banki

  Wani bawan Allah mai suna Francisco Cornejo ya rasa iya kudin ajiyarsa a rayuwarsa bayan wani barawo ya kwace jakar kudin lokacin da mutunin ya karbo kudin ya fito daga cikin Banki a Chase Bank da ke  Huntington Park a California na kasar Amurka.

  Francisco ya sayar da gidansa hadi da sauran kudin ajiyarsa a tsawon rayuwarsa har Dalan Amurka  $200,000, amma bayan ya fito daga cikin Bankin rike da jakarsa da ya sa kudi, kwatsam sai wani barawo da ya rufe fuska da jikinsa ya kwace jakar ya ruga da gudu.

  Faifen bidiyo na kamarar tsaro na CCTV ya dauki hoton lamarin kuma yansanda na amfani da hoton bidiyon yadda lamarin ya faru domin gudanar da bincike.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda barawo ya kwace jakar kudi $200,000 a hannun wani mutum bayan ya fito daga Banki Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama