• Labaran yau


  Kalli bidiyon yadda dambe ya kaure a cikin jirgin sama tsakanin yan barasa da fasinjoji

  An ba hammata iska a cikin wani jirgin sama na fasinja yayin da yake tafiya a sararin samaniya bayan wasu 'yan kasar Britaniya biyu da suka yi tatil da barasa suka ki sa takunkumin fuska kamar yadda kowa ya sa tsakanin fasinjojin jirgin.

  Wannan lamari ya rikide ya zama fadan gaske a cikin jirgin saman da ya taso daga birnin Amsterdam zuwa Ibiza  ranar Jua'a 31 ga watan Yuni 2020 bayan wasu fasinjoji sun fuskance mashaya barasan domin su sa takunkumi kamar yadda jami'an masu aiki a cikin jirgin suka bukaci kowa ya sa.

  Fasinjoji sun taushe bugaggun yan Britaniyan, suuka daure hannayensu a bayan jikinsu, kuma suka mika su ga yansandan kasar Spain bayan jirgin ya sauka Ibiza.

  Kalli bidiyo
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli bidiyon yadda dambe ya kaure a cikin jirgin sama tsakanin yan barasa da fasinjoji Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama