• Labaran yau


  Bidiyon yadda dattijai yan fansho suka sha bulala a hannun yan iska a kofan gidan Gwamna

  Yan fasnsho da ke zanga zangan lumana a jihar Imo sun sha bulala a  hannun wasu yan iska yayin da suka isa kofar gidan Gwamnatin jihar Imo da ranar yau.

  Yan iskan sun iso wajen ne kawai sai suka fara dukan jama'a suna wulakanta su, sai dai wasu daga cikin yan fanshon sun mayar da martani.

  Daga bisani yansanda da ke gidan Gwamnati sun kawo dauki, inda suka kori wadannan matasa da suka haddasa rudani ta hanyar dukan wadannann dattijai da suka yi ritaya daga aikin Gwamnatin jihar Imo.

  Sai dai waani Hadimin Gwamnan Imo Dr. Ebenezer Ibekwe, ya ce Gwamnati bata da hannu wajen duka da aka yi wa masu zanga zanga, ya kara da cewa sun gudanar da zanga zangan ne ba tare da izini ba.

  Kalli bidiyo a kasa:
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyon yadda dattijai yan fansho suka sha bulala a hannun yan iska a kofan gidan Gwamna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama