Hotunan yadda aka kama jami'an Kotun Korona suna lalata da wata yarinya a motarsu

Lamarin ya farune a garin Nkpor dake jihar Anambra inda matasa suka kama membobin hukumar da tsakar rana.

Rahoton yace sun kama yarinyar ne saboda wai bata saka takunkumin rufe baki da hanci ba inda suka fara lalata da ita.

Matasa sun farfasa motar hukumar inda aka ga rigar mama da sauran kayan amfani a kasa. Wani ma’abocin shafin Facebook, Chinedu Saint Bede Onwuka ne ya bayyana haka.

Source: hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post