• Labaran yau


  Ba zan boye damuwata ba, don Allah ku taya ni addu'a, ina son wani ya aure ni >Salmerh


  A shafinta na sada zumunta , Jaruma Salmerh Umar ta sako zafafan hotunanta, dauke da rubutu cewa "Ba zan iya boye damuwata ba, don Allah ku taya ni addu'a, ina son wani ya aure ni. Ni yar jihar Gombe ce". Inji Salmerh ga ma'abuta amfanib da dandalin sada zumunta.

  Bayan ta wallafa wadannan kalamai, duba abinda wani ya bayar a matsayin amsa daga cikin dimbin amsoshi da ta samu.


  DAGA ISYAKU.COM

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ba zan boye damuwata ba, don Allah ku taya ni addu'a, ina son wani ya aure ni >Salmerh Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama